1Waƙar haurawa. Yabi Ubangiji, dukanku bayin Ubangiji waɗanda kuke hidima da dare a gidan Ubangiji.
2Ku tā da hannuwanku a cikin wurinsa mai tsarki ku kuma yabi Ubangiji.
3Bari Ubangiji, Mahaliccin sama da ƙasa, ya albarkace ku daga Sihiyona.
Littafi Mai Tsarki
Tsohon Alkawari
1Waƙar haurawa. Yabi Ubangiji, dukanku bayin Ubangiji waɗanda kuke hidima da dare a gidan Ubangiji.
2Ku tā da hannuwanku a cikin wurinsa mai tsarki ku kuma yabi Ubangiji.
3Bari Ubangiji, Mahaliccin sama da ƙasa, ya albarkace ku daga Sihiyona.
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™, Copyright © 2009, 2020 Biblica, Inc. Used under CC BY-SA 4.0. The original Work by its copyright holders is available for free at www.biblica.com and open.bible.
Shawara: maɓallan kibiya na hagu da dama suna juya shafi, / kuma yana buɗe bincike.