1Yabi Ubangiji, dukanku al’umma; ku ɗaukaka shi, dukanku mutane.
2Gama ƙaunarsa da girma take gare mu, amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada. Yabi Ubangiji.
Littafi Mai Tsarki
Tsohon Alkawari
1Yabi Ubangiji, dukanku al’umma; ku ɗaukaka shi, dukanku mutane.
2Gama ƙaunarsa da girma take gare mu, amincin Ubangiji kuma madawwami ne har abada. Yabi Ubangiji.
Biblica® Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa™, Copyright © 2009, 2020 Biblica, Inc. Used under CC BY-SA 4.0. The original Work by its copyright holders is available for free at www.biblica.com and open.bible.
Shawara: maɓallan kibiya na hagu da dama suna juya shafi, / kuma yana buɗe bincike.